Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Eliud Kipchoge ya yi gudun yada kanin-wani na tsawon lokacin kasa da awoyi biyu
2019-10-19 14:56:33        cri

Dan wasan tsere na kasar Kenya Eliud Kipchoge ya yi gudun yada kanin-wani na tsawon lokacin kasa da awoyi biyu, wato awa daya da mintoci 59 da dakika 40, wannan ne karo na farko da dan Adam ya yi irin hakan a tarihi.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China