Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu kayan tarihi masu daraja da aka dawo da su gida kasar Sin
2019-10-09 08:52:35        cri

 

 

 

Wasu kayan tarihi masu daraja guda takwas da aka dawo da su kasar Sin daga kasar Japan a kwanakin baya. Kayan tarihin da aka yi da tagulla na da tarihin shekaru sama da 2400, wadanda suka bayyana fasahar kera kayan tagulla da al'adun gargajiya na kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China