Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan sandan Colombiya sun lalata kayayyakin da aka yi da sassan namun daji
2019-09-20 15:11:08        cri

Abin mamaki ko ban tsoro! Yadda 'yan sandan kasar Colombiya suka lalata kayayyaki 1400 da aka yi da sassan namun dajin da ke dab da bacewa a doron duniya.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China