Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fadan shahu
2019-09-20 15:11:33        cri

 

 

 

 

 

 

Fadan shahu ke nan da aka gudanar a birnin Shigatse na jihar Xizang ta kasar Sin, wanda ke da dadadden tarihi. Makiyaya su kan yi wa shanun da za su halarci fadan ado, sa'an nan a kora su zuwa filin fadan shanu. Jama'a, ko a garinku ma ana irin wannan gasa? (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China