Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wannan manomi ya adana litattafan alkur'ani fiye da dubu 2
2019-09-16 10:11:50        cri

 

 

Wannan wani manomi ne 'dan kabilar Hui na jihar Ningxia mai ikon aiwatar da harkokin kanta ta kabilar Hui ta kasar Sin, yana ta adana litattafan alkur'ani har guda dubu 2 da wani abu a cikin shekaru sama da 20 da suka gabata, har ma wasu daga cikinsu shine guda daya tilo irinsa da ya rage a duniya, wadanda darajarsu ta kai kimanin dala miliyan 150.(Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China