Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga gasar gudun yada kanin-wani ta mata na rabin zango na birnin Chengdu
2019-09-13 15:09:13        cri

An yi gasar gudun yada kanin-wani ta mata na rabin zango na birnin Chengdu dake lardin Sichuan na kasar Sin, inda 'yan wasa mata kimanin dubu 5 daga kasashen Sin, Koriya ta Kudu, Italiya, Kenya da sauran kasashe da yankuna suka halarci gasar.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China