Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi rana bayan ruwan sama a yankin bude ido na Yang Shimu
2019-09-15 16:29:36        cri

An yi rana bayan ruwan sama a yankin bude ido na Yang Shimu, tamkar wurin mai ban aljabi ne. Wannan yanki na bude ido yana zaune a dutsen Wugongshan dake gundumar Anfu na birnin Anji na jihar Shangxi, abubuwan masu ban sha'awa a wannan yanki shi ne duwatsu iri daban-daban. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China