Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi ruwan sama a dutse Huangshan
2019-09-10 09:48:00        cri

Kwanan baya, an yi ruwan sama a dutse Huangshan, hakan ya sa magangarar ruwa ta yi karfi sosai, kamar wani siliki rataye a kan hayi, kuma tabki ya yi kamar lu'u-lu'u, abin da ya gamsar da mutane sosai kuma ya ba da sha'awa. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China