Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Noman furannin Rose
2019-09-18 08:38:33        cri

 

 

 

 

 

A yankin Hetian na jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin, ana yawan noman furannin Rose a sakamakon irin yanayin wurin na yawan rana da karancin samun ruwan sama da furannin ke bukata, noman da ya taimaka wa manoman yankin wajen kara samun kudin shiga, bisa ga kayayyaki iri iri da aka sarrafa da furannin, ciki har da nau'o'in abinci da turare da kuma man shafawa.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China