Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Nakasa ba kasawa ba ce
2019-09-13 15:09:42        cri

 

 

 

Hotunan wani makaho mai suna Yang Jixue a birnin Ankang na lardin Shaanxi wanda ya himmatu wajen amfani da iccen gora wajen saka kwando. Duk da cewa ba ya ganin kome, amma bai taba yin kasa a gwiwa a rayuwarsa ba, saboda nakasa ba kasawa ba ce, a cewar malam Bahaushe.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China