Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Abincin da aka dafa da dankalin Turawa
2019-09-08 14:23:03        cri

An shirya gasar dafa abinci da dankalin Turawa a birnin Ulanqab na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin a ranar 10 ga watan Yulin, inda aka samar da nau'ikan abincin dankalin Turawa 114 domin a dandana.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China