Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Sin ta yi atisaye a birnin Guangzhou na kasar Sin
2019-09-06 07:53:28        cri

Kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Sin ta yi atisaye a birnin Guangzhou na kasar Sin don shirya gasar neman iznin halartar gasar cin kofin dunita ta shekarar 2022 da za a gudanar a kasar Qatar.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China