Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude bikin nuna fina-finan kasar Sin na shekarar 2019 a Madagascar
2019-09-04 15:29:22        cri

Ofishin jakadancin kasar Sin a Madagascar, ya dauki nauyin bikin nuna fina-finan kasar Sin na shekarar 2019, a Tananarivo, babban birnin kasar Madagascar, wanda aka kaddamar a ranar 3 ga watan Satumba. Kimanin fina-finan kasar Sin 11 ake sa ran nunawa a lokacin bikin na tsawon kwanaki uku.(Ahmad)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China