Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zama tare da tsuntsu mai ban tsoro mafi girma
2019-09-09 08:05:27        cri

A cikin yankin kiyaye shaho da ke kasar Denmark, Peter Wenzel, mai horas da tsuntsaye ke nan tare da wani ungulu Molina. Moilina ya fara zama a yankin ne a watan Nuwamban shekarar bara, Peter Wenzel shi ne ya ke horar da shi. Tsayin fikafikan ungulun, yayin da ya tashi ya kai mita 3.5, kuma nauyin sa ya kai kilogiram 15, ungulu ya kasance tsuntsu mai ban tsoro mafi girma a duniya.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China