Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude gasar wasanni ba na gargajiya ba ta kasar Sin ta shekarar 2019
2019-09-01 17:28:50        cri

An bude gasar wasanni ba na gargajiya ba ta kasar Sin ta shekarar 2019, inda 'yan wasa fiye da 1000 suka halarci gasar, wadda ta kunshe wasanni 9 kamar su wasan gudu kan kasa da katako mai taya, da wasan gudu kan kasa da taya kan takalma, da hawa duwatsun bango da sauransu.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China