Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga gasar wasannin motsa jiki na 'yan sanda da jami'an kashe gobara ta duniya karo na 18 da aka bude a kasar Sin
2019-08-30 12:40:51        cri

Ga gasar wasannin motsa jiki na 'yan sanda da jami'an kashe gobara ta duniya karo na 18 da aka bude a kasar Sin. Wannan ne gasa mafi girma ta 'yan sanda da jami'an kashe gobara a duniya, kuma an maida shi kamar gasar wasannin Olympics ta 'yan sanda da jami'an kashe gobara.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China