Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yariniyar dake kokarin rage nauyi
2019-08-29 19:37:32        cri

 

 

 

 

 

Li Yanbin, 'yar shekaru 19 a duniya, wadda nauyinta ya wuce kilo 130, 'yar wasan kwaikwayo ce da ake bukata kan siffar musamman. Ta ce, ta samu damar yin wasan kwaikwayo da yawa, amma wannan ba shi ne burinta ba, tana fatan rage nauyinta zuwa kilo 40, ta yadda za ta iya samun karin damar samun aikin yi.(Bilki)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China