Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An ceci sperm whale da ta kwanta a rairayin bakin teku
2019-08-30 12:41:06        cri

Babbar dabbar teku ta sperm whale mai tsayi mita biyar ke nan ta kwanta a rairayin bakin teku da ke kasar Peru sakamakon raunin da ta ji. Ganin hakan, 'yan sanda da masu wasan ruwa da allon zamiya suka yi kokarin cetonta ta hanyar mayar da ita cikin ruwan.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China