Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar yin tukwanen kasa ta gargajiya
2019-08-30 08:40:06        cri

 

 

Fasahar yin tukwanen kasa ta gargajiya ke nan a gundumar Heng dake jihar Guangxi ta kasar Sin, wadda ke fuskantar hadarin bacewa a halin yanzu. Tsoffin wurin ne kawai suke da irin wannan fasaha, amma matasa ba su iya ba. Shi ya sa ake kira da a kiyaye irin wannan fasahar gargajiya ta yin tukwanen kasa.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China