Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Noman inabi
2019-08-29 19:26:17        cri

 

 

 

Inabi ke nan da aka shuka a kauyen Guidong da ke gundumar Sanjiang mai zaman kanta ta kabilar Dong da ke jihar Guangxi ta kasar Sin. Al'ummar kauyen na noman inabi don kara kudin shiga da kuma fita daga kangin talauci. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China