Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi "gasar harkokin soja ta kasa da kasa ta shekarar 2019"
2019-08-26 08:27:42        cri

 

 

 

 

 

A tsakanin ranakun 3 da 17 ga watan Agusta, an yi "gasar harkokin soja ta kasa da kasa ta shekarar 2019" a wasu filayen gasa dake kasashen Sin da Rasha da Belarus da Khazakstan, inda sojojin wadannan kasashe suka yi gasa, kuma suka yi musayar ilmi da fasahohin soja tare. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China