Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yan kasar Turkiya da ba su aske gashin bakinsu ba tsawon shekaru 20
2019-08-24 16:17:23        cri

Mehmet Kurtulan da Huseyin Gunduz, 'yan uwa ne na kasar Turkiya. Ba su aske gashin bakinsu ba tsawon shekaru 20, lamarin da ya sa tsawon gashin bakinsu ya kai sentimita 80. Kullum su kan yi amfani da na'urar busar da gashi da man kwantar da gashi don kago siffofi daban daban masu ban mamaki.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China