Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wata giwa mai rashin lafiyar jiki
2019-08-23 19:44:59        cri

Ana jiyyar wata giwa mai suna Tikiri sakamakon rashin lafiyar jiki. An fara amfani da Tikiri mai shekaru 70 a wajen bukukuwa ne a kasar Sri Lanka tun tana da shekaru 5. Sakamakon karancin abincin gina jiki, yanzu jikinta ba shi da komai sai kashi da fata kawai.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China