Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Turaren kuna na 'yan kabilar Zang
2019-08-23 15:46:48        cri

 

 

 

 

 

 

Turaren kuna ke nan na 'yan kabilar Zang na kasar Sin. A gundumar Rangtang da ke lardin Sichuan na kasar Sin, har yanzu an kiyaye al'adar gargajiya ta sarrafa turaren kuna, kuma bisa ga al'adar, a kan hada nau'o'in magunguna sama da 100 wajen sarrafa turaren.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China