Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hula mai siffar eriya
2019-08-22 14:22:56        cri

 

 

 

 

 

Huluna na makiyaya 'yan kabilar Zang ke nan. Makiyaya da ke rayuwa a gundumar Ando da ke arewacin jihar Xizang ta kasar Sin suna da al'adar sanya irin wadannan hular da ake wa ado da wani abu mai siffar eriya, hular da kuma ake sarrafa ta da fatan dan tunkiya da na dila.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China