Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin gasar sukuwa
2019-08-21 19:41:57        cri

 

 

 

 

 

 

 

Bikin gasar sukuwa ke nan da aka kaddamar a kwanan baya a gundumar Maqu na yankin Gannan mai zaman kanta na kabilar Zang da ke lardin Gansu na kasar Sin. Kungiyoyi 52 tare da dawaki sama da 900 da suka fito daga lardunan Tibet da Qinghai da Mongoliya ta gida da Sichuan da sauransu sun halarci gasar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China