Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zaman rayuwar wani dan Adam da ba shi da hannu
2019-08-24 16:17:09        cri

 

 

Bawon Allah Wang Gang ya rasa hannayensa sakamakon wani hadarin da ya gamu da shi tun yana da shekaru 13. A halin yanzu Wang yana gudanar da harkokinsa na rayuwa ba tare da hannaye ba, ciki har da kula da yaro da yin amfani da wayar salula da kafafunsa har ma da wanke tufafi.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China