Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kwandon Shara Na Zamani
2019-08-31 14:25:24        cri

 

Wannan shi ne wani sabon kwandon shara na zamani da ake yin amfani da shi a wata unguwar dake birnin Beijing na kasar Sin. Bayan da aka raba shara bisa nau'ikansu,gami da jefa su cikin kwandon, to, za a iya samun kudin kyauta daga gwamnati. (Bello Wang)


1  2  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China