Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin aure
2019-08-14 13:54:16        cri

 

 

 

 

 

Bikin aure ke nan na wasu ma'aurata da aka gudanar a birnin Kunming, hedkwatar lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Ranar 7 ga wata na bakwai bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin ranar ce ta masoya ta al'ummar Sinawa, don haka, a wannan rana, ma'aurata 'yan kabilu daban daban su kan sanya tufafin gargajiyarsu sun gudanar da bikin.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China