Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu masu yawon bude ido ke kokarin kamun kifi a wani kogi
2019-08-14 08:37:44        cri

 

 

Yadda wasu masu yawon bude ido ke kokarin kamun kifi a wani kogin dake birnin Qingyuan na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. A kwanakin baya ne aka yi ruwa kamar da bakin kwarya a wurin, inda jama'a ke samun damar kamun kifi a koguna daban-daban.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China