Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Karamar mujiya mai suna Skate
2019-08-26 08:27:51        cri

 

 

 

 

Wannan karamar mujiya mai suna Skate, na killace ne a wata cibiyar ajiye mujiya ta kasar Burtaniya, yazu haka tana koyon zama tare da 'dan Adam karkashin horo da aka ba ta. Yanzu haka kuma tana iya aiki tare da ma'aikatan cibiyar, har ma tana iya amfani da na'urar zamani. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China