Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zakin dake sha'awar motoci
2019-08-20 08:41:50        cri

 

 

 

 

 

 

Wannan zaki mai suna Shane, 'dan shekaru 15 a duniya da ya fito daga yankin kiyaye dabbobi na GG na kasar Afirka ta kudu, yana ta yi shawara sosai kan motoci, har ma ya kan yi lasa da sumba har ma da yi fitsari kan motoci, don nuna cewa, motocin nasa ne. An ce, ya yi ta haka ne har na tsawon shekaru sama da 10. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China