Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar shawagin laima ta kasa da kasa kenan
2019-08-25 15:08:36        cri

Gasar shawagin laima ta kasa da kasa kenan da aka gudanar a birnin Harbin na kasar Sin, inda 'yan wasa 48 daga kasashe da yankuna na duniya suka halarci gasar.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China