Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban NCAC ya yabawa tunanin Sin na yin muamala da koyi da juna ta fuskar wayewar kai
2019-07-12 10:44:07        cri

An kira taron tattauna kan wayewar kan Asiya a watan Mayu na bana a nan birnin Beijing. Shugaban kwamitin kula da fasaha da al'adu na kasar Nijeriya ko NCAC a takaice Otunba Segun Runsewe ya halarci taron.

Bayan ya koma Nijeriya, ya yabawa ci gaban da aka samu a wannan taro a wurare da dama, inda kuma ya jinjinawa tunanin da kasar Sin ta gabatar a yayin taron mai taken "Zurfafa koyi da juna da tuntubar wayewar kai da kafa al'umma mai kyakkyawar makoma ga Bil Adama." (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China