Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Motar taksi ta rage yawan zafi
2019-07-12 08:13:59        cri

Sakamakon tananin zafin da ake fama da shi a birnin London na kasar Birtaniya, an kawata wata motar taksi da na'urar sanyaya daki da akwatin adana kankara, ta yadda fasinjoji za su ji dadin zama a ciki.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China