Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shimfidar wuri na Nianbao Yuze a farkon yanayin zafi
2019-07-14 15:40:07        cri

Shimfidar wuri na Nianbao Yuze a farkon yanayin zafi. Nianbao Yuze na zaune ne a gundumar Jiuzhi dake yankin Guoluo mai cin gashin kanta dake lardin Qinghai, tsayin kolin wannan dutse na da mita 5369. Wannan wuri na da gadun daji da tabkuna da dabobbi masu daraja masu dimbin yawa. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China