Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin nune-nunen al'adun da suka shafi ayyukan gona
2019-07-12 08:13:59        cri

 

 

 

 

Bikin nune-nunen al'adun da suka shafi ayyukan gona kenan da aka gudanar a yanki mai zaman kansa na kabilar Tujia da ta Miao dake yammacin lardin Hunan na kasar Sin, inda aka gudanar da gasar dashen shinkafa da kamun kifi da sauransu, bikin da ya janyo hankalin baki masu yawon shakatawa da yawa.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China