Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ginin Sabuwar Tashar Saukar Jiragen Sama ta Beijing
2019-05-23 16:38:15        cri

 

Ga wasu hotuna game da sabuwar tashar saukar jiragen sama da aka kusan gama ginawa a kudancin birnin Beijing na kasar Sin. Ana sa ran fara yin amfani da tashar a ranar 30 ga watan Satumba mai zuwa.(Bello Wang)


1  2  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China