Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yariniyar dake aiki a gidan jana'iza
2019-05-23 08:27:00        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Bayan Si Lixia 'yar kasar Sin ta kammala karatunta a fannin ba da hidimar jana'iza a shekarar 2008, sai ta soma aiki a gidan jana'iza na garinsu. A cikin shekaru 10 da suka gabata, ta riga ta yi ado kan gawawwaki sama da dubu 10. Koda yake tana ta kokarin kara karfinta na ba da hidima, amma mutane masu yawa ba su fahimtar sana'arta, har ma ba su son ban hannu da ita, ba su gayyatar ta halartar bikin aure ko bikin ranar haihuwa. Har zuwa yanzu ba ta iya shiga soyayya da yin aure kamar yadda ya kamata ba. A cewar Si Lixia, "na riga na saba da zama ni kadai, amma ina jiran wani mutum, wanda ke son aure da ni."

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China