Wasu kabilun fulani da abxinawan Nijar dake sauraren cri hausa a Nijar da Maman Ada ya yi fotuna tare da su a yayin wata ziyarar aiki a yankunan Agadez da Tahoua ko da yake a Tahoua ba a kama cri hausa amma kuma mutanen wadannan yankuna suna jin labarin sinawa masu yin hausa.