in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimmiyar Sanarwa
2017-06-22 19:41:46 cri
Jama'a masu karatu, daga ranar 9 zuwa 15 ga watan Yuli da karfe 1 na safe zuwa 11 na rana agogon Najeriya da Nijar, za mu dakatar da watsa shirye-shiryenmu ta zangon KHZ9685, sakamakon wasu 'yan gyare-gyare da injiniyoyinmu ke yi a na'urorinmu na watsa shirye-shirye.

Amma kuna iya sauraron shirye-shiryenmu ta zangon KHZ13870 da KHZ9450 a dai-dai wannan lokacin.

Da zarar an kammala wadannan gyare-gyare muna fatan ci gaba da watso muku shirye-shiryen da muka saba watso muku a wadannan ranaku.

Muna fatan za ku yi mana ahuwa sakamakon wadannan canje-canje

Da fatan za ku ci gaba da sauraronmu. Mun gode.

Sashin Hausa na gidan rediyon CRI

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China