in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shirin musamman: Tunawa da nasarar da kasar Sin ta samu a yakin kin harin Japan a shekarar 1945
2015-09-01 16:20:40 cri

Yau da safe ne, bisa agogon Beijing, aka yi faretin sojoji a birnin Beijing na kasar Sin, musamman ma domin tunawa da cika shekaru 70 da cimma nasarar yaki da mahara Japanawa. A wannan gabar, ya kamata mu waiwaiyi tarihi na yakin kin harin Japan da ya abku a nan kasar Sin.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China