in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yu, wani likitan kasar Sin da ke ba da taimakon jiyya a kasar Saliyo
2015-03-23 09:08:51 cri

A gabar ketun da ke kasar Saliyo, ana iya gano dimbin bishiyoyi, wanda mazauna wurin su kan kira "Bishiya Mai Laima". Haka nan akwai fari da kuma kasa mai kunshe da yawan gishiri da dai sauran mummunan yanayi, amma irin wannan bishiya tana girma yadda ya kamata, baya ga samar da inuwa ga mazauna wurin, tana kare su daga hasken rana, da kuma ruwan sama saboda yawan gangayenta.

Haka zakila, a wannan wuri, akwai wasu Sinawan da ke kama da bishiyoyin masu laima, wadanda a kan kira su 'yan kungiyar ba da taimakon jiyya na kasar Sin da ke kasar Saliyo.

Tun daga watan Maris na shekarar 1973, lokacin da kasar Sin ta fara tura likitoci zuwa kasar Saliyo har zuwa yanzu, likitoci 'yan kungiyar ba da taimakon jiyya na rukuni daban daban, suna ci gaba da gudanar da ayyukan kiwon lafiya a cikin yanayi mai tsanani, domin warkar da mazauna wurin daga cututtuka dake damunsu, bisa kwarewarsu wajen aiki, da kuma kaunar da suke nunawa.

Mista Wang Yu, dan kungiyar ba da taimakon jiyya na rukuni na 16 yana daya daga cikinsu.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China