in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bincike kan taruka biyu na Sin
2015-01-26 19:28:54 cri
A watan Maris na shekarar 2015, za a kaddamar da taro karo na uku na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na 12, da taro karo na uku na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na kasar Sin na 12 a birnin Beijing. A kokarin samun fahimta da mai da martani ga batuttuwan da suka fi jawo hankalin masu sauraronmu, gidan rediyon kasar Sin CRI na gabatar da bincike kan wadannan manyan taruka biyu na Sin, da fatan masu sauraro za ku shiga da ba da hadin kai cikin yakini game da wannan bincike.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China