in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Brazil 2014: Wasan neman matsayi na uku
2014-07-11 18:08:06 cri


Netherland da Brazil na shirin taka leda a wasan fidda matsayi na uku, na gasar cin kofin duniya da ake yi yanzu haka a Brazil. A daidai gabar da kocin kungiyar Netherland ke cewa wasan fidda na ukun ba shi da ma'ana ko kadan.

Mene ne ra'ayin ka game da wannan batu?

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China