130804murtala
|
Wakilinmu Murtala dake Nigeriya ya yi hira da Uztaz Abdullahi Bala Lau, Shugaban kungiyar na Jama'atu izalatul bidi'a wa ikamatus sunna a Nigeriya da ke zaune a Abuja, wanda ya yi masa cikakkiyar bayani game da wannan kungiya, dalilin kafuwarta da kuma ayyukanta ga al'ummar musulmai da wadanda ba ma musulmai ba, muhimmanci watan Ramadan da daukacin Musulmin duniya da dai sauran bayanai da suka shafi addinin musulunci.