Za a yi bikin bude gasar wasannin Olympics na birnin Paris a kogin Seine
2021-12-15 09:44:07 CRI
Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics na birnin Paris na shekarar 2024, ya gabatar da shirin gudanar da bikin bude gasar a hukumance, inda aka bayyana cewa, za a yi bikin bude gasar a kogin Seine.