An tsara hanya mai tsawo domin gasar Marathon a cikin hamadar Sahara
2021-12-12 17:22:11 cri
An tsara hanya mai tsawon kilomita 250 domin gasar gudun dogon zango wato Marathon a cikin hamadar Sahara, hamada mafi rashin dacewa da rayuwar mutane. (Bilkisu)