Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu
2021-11-30 11:20:36 CRI
Gwajin cutar Covid-19 ke nan da ake yi a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu. Don hana yaduwar sabon nau’in cutar da ake kira Omicron. Kwanan nan kasashe da dama sun tsaurara matakan kandagarkin cutar da ma gabatar da matakan kayyade shigar fasinjoji daga Afirka ta kudu da ma sauran wasu kasashen Afirka. (Lubabatu)