logo

HAUSA

Ciniki Tsakanin Sin Da Afirka Ya Karu Da Kashi 27.4 Cikin 100 A Watan Janairu Zuwa Oktoba

2021-11-29 20:19:44 CRI

Ciniki Tsakanin Sin Da Afirka Ya Karu Da Kashi 27.4 Cikin 100 A Watan Janairu Zuwa Oktoba_fororder_中非合作

Wasu alkaluman da babbar hukumar kwastam ta kasar Sin ta fitar Litinin din na nuna cewa, cinikayyar hajoji tsakanin Sin da Afirka, ta karu da kashi 27.4 bisa dari a shekara zuwa Yuan triliyan 1.34 kwatankwacin dalar Amurka biliyan 209.7 a tsakanin watan Janairu zuwa Oktoban bana.(Ibrahim)

Ibrahim